Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 30 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَ إِنِّي عَبۡدُ ٱللَّهِ ءَاتَىٰنِيَ ٱلۡكِتَٰبَ وَجَعَلَنِي نَبِيّٗا ﴾
[مَريَم: 30]
﴿قال إني عبد الله آتاني الكتاب وجعلني نبيا﴾ [مَريَم: 30]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Lalle ne, ni bawan Allah ne Allah Ya ba ni Littafi kuma Ya sanya ni Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle ne, ni bawan Allah ne Allah Ya ba ni Littafi kuma Ya sanya ni Annabi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Lalle ne, nĩ bãwan Allah ne Allah Yã bã ni Littãfi kuma Ya sanya ni Annabi |