Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 31 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَجَعَلَنِي مُبَارَكًا أَيۡنَ مَا كُنتُ وَأَوۡصَٰنِي بِٱلصَّلَوٰةِ وَٱلزَّكَوٰةِ مَا دُمۡتُ حَيّٗا ﴾
[مَريَم: 31]
﴿وجعلني مباركا أين ما كنت وأوصاني بالصلاة والزكاة ما دمت حيا﴾ [مَريَم: 31]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Ya sanya ni mai albarka a inda duk na kasance kuma Ya umurce ni da yin salla da zakka matuƙar ina da rai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Ya sanya ni mai albarka a inda duk na kasance kuma Ya umurce ni da yin salla da zakka matuƙar ina da rai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yã sanya ni mai albarka a inda duk na kasance kuma Ya umurce ni da yin salla da zakka matuƙar inã da rai |