Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 47 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿قَالَ سَلَٰمٌ عَلَيۡكَۖ سَأَسۡتَغۡفِرُ لَكَ رَبِّيٓۖ إِنَّهُۥ كَانَ بِي حَفِيّٗا ﴾
[مَريَم: 47]
﴿قال سلام عليك سأستغفر لك ربي إنه كان بي حفيا﴾ [مَريَم: 47]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Aminci ya tabbata a gare ka! zan nemi Ubangijina Ya gafarta maka.* Lalle Shi Ya kasance Mai girmamawa gare ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Aminci ya tabbata a gare ka! zan nemi Ubangijina Ya gafarta maka. Lalle Shi Ya kasance Mai girmamawa gare ni |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Aminci ya tabbata a gare ka! zan nẽmi Ubangijina Ya gãfarta maka. Lalle Shi Ya kasance Mai girmamãwa gare ni |