Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 62 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿لَّا يَسۡمَعُونَ فِيهَا لَغۡوًا إِلَّا سَلَٰمٗاۖ وَلَهُمۡ رِزۡقُهُمۡ فِيهَا بُكۡرَةٗ وَعَشِيّٗا ﴾
[مَريَم: 62]
﴿لا يسمعون فيها لغوا إلا سلاما ولهم رزقهم فيها بكرة وعشيا﴾ [مَريَم: 62]
Abubakar Mahmood Jummi Ba su jin yasassar magana a cikinta, face sallama. Kuma suna da abinci, a cikinta, safe da maraice |
Abubakar Mahmoud Gumi Ba su jin yasassar magana a cikinta, face sallama. Kuma suna da abinci, a cikinta, safe da maraice |
Abubakar Mahmoud Gumi Bã su jin yasassar magana a cikinta, fãce sallama. Kuma sunã da abinci, a cikinta, sãfe da maraice |