Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 63 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿تِلۡكَ ٱلۡجَنَّةُ ٱلَّتِي نُورِثُ مِنۡ عِبَادِنَا مَن كَانَ تَقِيّٗا ﴾
[مَريَم: 63]
﴿تلك الجنة التي نورث من عبادنا من كان تقيا﴾ [مَريَم: 63]
Abubakar Mahmood Jummi Wancan Aljannar ce wadda Muke gadar da wanda ya kasance mai aiki da taƙawa daga bayiNa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan Aljannar ce wadda Muke gadar da wanda ya kasance mai aiki da taƙawa daga bayiNa |
Abubakar Mahmoud Gumi Wancan Aljannar ce wadda Muke gãdar da wanda ya kasance mai aiki da taƙawa daga bãyiNa |