Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 72 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿ثُمَّ نُنَجِّي ٱلَّذِينَ ٱتَّقَواْ وَّنَذَرُ ٱلظَّٰلِمِينَ فِيهَا جِثِيّٗا ﴾
[مَريَم: 72]
﴿ثم ننجي الذين اتقوا ونذر الظالمين فيها جثيا﴾ [مَريَم: 72]
Abubakar Mahmood Jummi Sa'an nan kuma Mu tserar da waɗanda suka yi aiki da taƙawa, kuma Mu bar azzalumai a cikinta gurfane |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Mu tserar da waɗanda suka yi aiki da taƙawa, kuma Mu bar azzalumai a cikinta gurfane |
Abubakar Mahmoud Gumi Sa'an nan kuma Mu tsẽrar da waɗanda suka yi aiki da taƙawa, kuma Mu bar azzãlumai a cikinta gurfãne |