Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 76 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَيَزِيدُ ٱللَّهُ ٱلَّذِينَ ٱهۡتَدَوۡاْ هُدٗىۗ وَٱلۡبَٰقِيَٰتُ ٱلصَّٰلِحَٰتُ خَيۡرٌ عِندَ رَبِّكَ ثَوَابٗا وَخَيۡرٞ مَّرَدًّا ﴾
[مَريَم: 76]
﴿ويزيد الله الذين اهتدوا هدى والباقيات الصالحات خير عند ربك ثوابا وخير﴾ [مَريَم: 76]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Allah na ƙara wa wa ɗanda suka nemi shiryuwa da shiriya. Kuma ayyuka masu wanzuwa na ƙwarai ne mafi alheri awurin Ubangijinka ga lada, kuma mafi alheri ga makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah na ƙara wa wa ɗanda suka nemi shiryuwa da shiriya. Kuma ayyuka masu wanzuwa na ƙwarai ne mafi alheri awurin Ubangijinka ga lada, kuma mafi alheri ga makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Allah na ƙãra wa wa ɗanda suka nẽmi shiryuwa da shiriya. Kuma ayyuka mãsu wanzuwa na ƙwarai ne mafi alhẽri awurin Ubangijinka ga lãda, kuma mafi alhẽri ga makõma |