Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 77 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿أَفَرَءَيۡتَ ٱلَّذِي كَفَرَ بِـَٔايَٰتِنَا وَقَالَ لَأُوتَيَنَّ مَالٗا وَوَلَدًا ﴾
[مَريَم: 77]
﴿أفرأيت الذي كفر بآياتنا وقال لأوتين مالا وولدا﴾ [مَريَم: 77]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ka ga wanda ya kafirta da ayoyinMu, kuma ya ce: "Lalle ne za a ba ni dukiya da ɗiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ka ga wanda ya kafirta da ayoyinMu, kuma ya ce: "Lalle ne za a ba ni dukiya da ɗiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ka ga wanda ya kãfirta da ayõyinMu, kuma ya ce: "Lalle ne zã a bã ni dũkiya da ɗiya |