Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 81 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿وَٱتَّخَذُواْ مِن دُونِ ٱللَّهِ ءَالِهَةٗ لِّيَكُونُواْ لَهُمۡ عِزّٗا ﴾
[مَريَم: 81]
﴿واتخذوا من دون الله آلهة ليكونوا لهم عزا﴾ [مَريَم: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma suka riƙi gumaka,* baicin Allah, domin su kasance mataimaka a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka riƙi gumaka, baicin Allah, domin su kasance mataimaka a gare su |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma suka riƙi gumãka, baicin Allah, dõmin su kãsance mataimaka a gare su |