Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 82 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿كـَلَّاۚ سَيَكۡفُرُونَ بِعِبَادَتِهِمۡ وَيَكُونُونَ عَلَيۡهِمۡ ضِدًّا ﴾
[مَريَم: 82]
﴿كلا سيكفرون بعبادتهم ويكونون عليهم ضدا﴾ [مَريَم: 82]
Abubakar Mahmood Jummi A'aha! Za su kafirta da ibadarsu, kuma su kasance maƙiya a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi A'aha! Za su kafirta da ibadarsu, kuma su kasance maƙiya a kansu |
Abubakar Mahmoud Gumi Ã'aha! Zã su kãfirta da ibãdarsu, kuma su kasance maƙiya a kansu |