Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 84 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿فَلَا تَعۡجَلۡ عَلَيۡهِمۡۖ إِنَّمَا نَعُدُّ لَهُمۡ عَدّٗا ﴾
[مَريَم: 84]
﴿فلا تعجل عليهم إنما نعد لهم عدا﴾ [مَريَم: 84]
Abubakar Mahmood Jummi Saboda haka kada ka yi gaggawa a kansu, Muna yi musu ƙidayar Ajali ne kawai, ƙidayawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Saboda haka kada ka yi gaggawa a kansu, Muna yi musu ƙidayar ajali ne kawai, ƙidayawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Sabõda haka kada ka yi gaggawa a kansu, Munã yi musu ƙidãyar ajali ne kawai, ƙidãyãwa |