Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 83 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿أَلَمۡ تَرَ أَنَّآ أَرۡسَلۡنَا ٱلشَّيَٰطِينَ عَلَى ٱلۡكَٰفِرِينَ تَؤُزُّهُمۡ أَزّٗا ﴾
[مَريَم: 83]
﴿ألم تر أنا أرسلنا الشياطين على الكافرين تؤزهم أزا﴾ [مَريَم: 83]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, ba ka gani ba cewa Mun saki shaiɗanu* a kan kafirai suna shushuta su ga zunubi shushutawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba cewa Mun saki shaiɗanu a kan kafirai suna shushuta su ga zunubi shushutawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, ba ka gani ba cẽwa Mun saki shaiɗanu a kan kãfirai sunã shũshũta su ga zunubi shũshũtãwa |