Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 90 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿تَكَادُ ٱلسَّمَٰوَٰتُ يَتَفَطَّرۡنَ مِنۡهُ وَتَنشَقُّ ٱلۡأَرۡضُ وَتَخِرُّ ٱلۡجِبَالُ هَدًّا ﴾
[مَريَم: 90]
﴿تكاد السموات يتفطرن منه وتنشق الأرض وتخر الجبال هدا﴾ [مَريَم: 90]
Abubakar Mahmood Jummi Sammai suna kusa su tsattsage saboda shi, kuma ƙasa ke kece kuma duwatsu su faɗi suna karyayyu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sammai suna kusa su tsattsage saboda shi, kuma ƙasa ke kece kuma duwatsu su faɗi suna karyayyu |
Abubakar Mahmoud Gumi Sammai sunã kusa su tsattsage sabõda shi, kuma ƙasa ke kẽce kuma duwãtsu su faɗi sunã karyayyu |