Quran with Hausa translation - Surah Maryam ayat 93 - مَريَم - Page - Juz 16
﴿إِن كُلُّ مَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِ إِلَّآ ءَاتِي ٱلرَّحۡمَٰنِ عَبۡدٗا ﴾
[مَريَم: 93]
﴿إن كل من في السموات والأرض إلا آتي الرحمن عبدا﴾ [مَريَم: 93]
Abubakar Mahmood Jummi Dukkan wanda yake a cikin sammai da ƙasa bai zama ba face mai je wa Mai rahama ne yana bawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Dukkan wanda yake a cikin sammai da ƙasa bai zama ba face mai je wa Mai rahama ne yana bawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Dukkan wanda yake a cikin sammai da ƙasa bai zama ba fãce mai jẽ wa Mai rahama ne yanã bãwã |