Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 104 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ لَا تَقُولُواْ رَٰعِنَا وَقُولُواْ ٱنظُرۡنَا وَٱسۡمَعُواْۗ وَلِلۡكَٰفِرِينَ عَذَابٌ أَلِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 104]
﴿ياأيها الذين آمنوا لا تقولوا راعنا وقولوا انظرنا واسمعوا وللكافرين عذاب أليم﴾ [البَقَرَة: 104]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku ce: 'Ra'ina'* kuma ku ce: 'Jinkirta mana', kuma ku saurara. Kuma kafirai suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku waɗanda suka yi imani! Kada ku ce: 'Ra'ina' kuma ku ce: 'Jinkirta mana', kuma ku saurara. Kuma kafirai suna da azaba mai raɗaɗi |
Abubakar Mahmoud Gumi Yã kũ waɗanda suka yi ĩmani! Kada ku ce: 'Rã'inã' kuma ku ce: 'Jinkirtã manã', kuma ku saurara. Kuma kãfirai suna da azãba mai raɗaɗi |