Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 113 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَقَالَتِ ٱلۡيَهُودُ لَيۡسَتِ ٱلنَّصَٰرَىٰ عَلَىٰ شَيۡءٖ وَقَالَتِ ٱلنَّصَٰرَىٰ لَيۡسَتِ ٱلۡيَهُودُ عَلَىٰ شَيۡءٖ وَهُمۡ يَتۡلُونَ ٱلۡكِتَٰبَۗ كَذَٰلِكَ قَالَ ٱلَّذِينَ لَا يَعۡلَمُونَ مِثۡلَ قَوۡلِهِمۡۚ فَٱللَّهُ يَحۡكُمُ بَيۡنَهُمۡ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ فِيمَا كَانُواْ فِيهِ يَخۡتَلِفُونَ ﴾
[البَقَرَة: 113]
﴿وقالت اليهود ليست النصارى على شيء وقالت النصارى ليست اليهود على شيء﴾ [البَقَرَة: 113]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma Yahudawa suka ce: "Nasara ba su zamana a kan kome ba,"* kuma Nasara suka ce: "Yahudawa ba su zamana a kan komeba," alhali kuwa su, suna karatun Littafi. Kamar wancan ne waɗanda ba su sani ba suka faɗa, kamar maganarsu saboda haka Allah ne ke yin hukunci a tsakaninsu a Ranar ¡iyama, a cikin abin da suka kasance suna saɓawa juna a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yahudawa suka ce: "Nasara ba su zamana a kan kome ba," kuma Nasara suka ce: "Yahudawa ba su zamana a kan komeba," alhali kuwa su, suna karatun Littafi. Kamar wancan ne waɗanda ba su sani ba suka faɗa, kamar maganarsu saboda haka Allah ne ke yin hukunci a tsakaninsu a Ranar ¡iyama, a cikin abin da suka kasance suna saɓawa juna a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma Yahũdãwa suka ce: "Nasãra ba su zamana a kan kõme ba," kuma Nasãra suka ce: "Yahũdãwa ba su zamana a kan kõmeba," alhãli kuwa su, suna karãtun Littãfi. Kamar wancan ne waɗanda ba su sani ba suka faɗa, kamar maganarsu sabõda haka Allah ne ke yin hukunci a tsakãninsu a Rãnar ¡iyãma, a cikin abin da suka kasance suna sãɓawa jũna a cikinsa |