Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 117 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿بَدِيعُ ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۖ وَإِذَا قَضَىٰٓ أَمۡرٗا فَإِنَّمَا يَقُولُ لَهُۥ كُن فَيَكُونُ ﴾
[البَقَرَة: 117]
﴿بديع السموات والأرض وإذا قضى أمرا فإنما يقول له كن فيكون﴾ [البَقَرَة: 117]
Abubakar Mahmood Jummi Mai kyautata halittar sammai da ƙasa, kuma idan Ya hukunta wani al'amari, sai kawai Ya ce masa: "Kasance." Sai ya yi ta kasancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai kyautata halittar sammai da ƙasa, kuma idan Ya hukunta wani al'amari, sai kawai Ya ce masa: "Kasance." Sai ya yi ta kasancewa |
Abubakar Mahmoud Gumi Mai kyautata halittar sammai da ƙasa, kuma idan Ya hukunta wani al'amari, sai kawai Ya ce masa: "Kasance." Sai ya yi ta kasancewa |