Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 224 - البَقَرَة - Page - Juz 2
﴿وَلَا تَجۡعَلُواْ ٱللَّهَ عُرۡضَةٗ لِّأَيۡمَٰنِكُمۡ أَن تَبَرُّواْ وَتَتَّقُواْ وَتُصۡلِحُواْ بَيۡنَ ٱلنَّاسِۚ وَٱللَّهُ سَمِيعٌ عَلِيمٞ ﴾
[البَقَرَة: 224]
﴿ولا تجعلوا الله عرضة لأيمانكم أن تبروا وتتقوا وتصلحوا بين الناس والله﴾ [البَقَرَة: 224]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku sanya* Allah kambu ga rantsuwoyinku domin kada ku yi wani alheri, kuma ku yi taƙawa, kuma ku yi wani gyara tsakanin mutane, kuma Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku sanya Allah kambu ga rantsuwoyinku domin kada ku yi wani alheri, kuma ku yi taƙawa, kuma ku yi wani gyara tsakanin mutane, kuma Allah Mai ji ne, Masani |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku sanya Allah kambu ga rantsuwõyinku dõmin kada ku yi wani alhẽri, kuma ku yi taƙawa, kuma ku yi wani gyara tsakãnin mutãne, kuma Allah Mai jĩ ne, Masani |