Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 279 - البَقَرَة - Page - Juz 3
﴿فَإِن لَّمۡ تَفۡعَلُواْ فَأۡذَنُواْ بِحَرۡبٖ مِّنَ ٱللَّهِ وَرَسُولِهِۦۖ وَإِن تُبۡتُمۡ فَلَكُمۡ رُءُوسُ أَمۡوَٰلِكُمۡ لَا تَظۡلِمُونَ وَلَا تُظۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 279]
﴿فإن لم تفعلوا فأذنوا بحرب من الله ورسوله وإن تبتم فلكم رءوس﴾ [البَقَرَة: 279]
Abubakar Mahmood Jummi To, idan ba ku aikata ba to, ku sani fa da akwai yaƙi daga Allah da ManzonSa. Kuma idan kun tuba to kuna da asalin dukiyoyinku, ba ku zalunta, kuma ba a zaluntar ku |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan ba ku aikata ba to, ku sani fa da akwai yaƙi daga Allah da ManzonSa. Kuma idan kun tuba to kuna da asalin dukiyoyinku, ba ku zalunta, kuma ba a zaluntar ku |
Abubakar Mahmoud Gumi To, idan ba ku aikata ba to, ku sani fa da akwai yãƙi daga Allah da ManzonSa. Kuma idan kun tũba to kuna da asalin dũkiyõyinku, bã ku zãlunta, kuma bã a zãluntar ku |