Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 41 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَءَامِنُواْ بِمَآ أَنزَلۡتُ مُصَدِّقٗا لِّمَا مَعَكُمۡ وَلَا تَكُونُوٓاْ أَوَّلَ كَافِرِۭ بِهِۦۖ وَلَا تَشۡتَرُواْ بِـَٔايَٰتِي ثَمَنٗا قَلِيلٗا وَإِيَّٰيَ فَٱتَّقُونِ ﴾
[البَقَرَة: 41]
﴿وآمنوا بما أنـزلت مصدقا لما معكم ولا تكونوا أول كافر به ولا﴾ [البَقَرَة: 41]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma, ku yi imani da abin da na saukar, mai gaskatawa ga abin da yake tare da ku, kuma kada ku kasance farkon kafiri game da shi, Kuma kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da ayoyiNa. Kuma ku ji tsoroNa, Ni kaɗai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, ku yi imani da abin da na saukar, mai gaskatawa ga abin da yake tare da ku, kuma kada ku kasance farkon kafiri game da shi, Kuma kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da ayoyiNa. Kuma ku ji tsoroNa, Ni kaɗai |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma, ku yi ĩmãni da abin da na saukar, mai gaskatãwa ga abin da yake tãre da ku, kuma kada ku kasance farkon kãfiri game da shi, Kuma kada ku sayi 'yan kuɗi kaɗan da ãyõyiNa. Kuma ku ji tsõrõNa, Nĩ kaɗai |