Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 42 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَلَا تَلۡبِسُواْ ٱلۡحَقَّ بِٱلۡبَٰطِلِ وَتَكۡتُمُواْ ٱلۡحَقَّ وَأَنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[البَقَرَة: 42]
﴿ولا تلبسوا الحق بالباطل وتكتموا الحق وأنتم تعلمون﴾ [البَقَرَة: 42]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma kada ku lulluɓe gaskiya da ƙarya, kuma ku ɓoye gaskiya, alhali kuwa kuna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku lulluɓe gaskiya da ƙarya, kuma ku ɓoye gaskiya, alhali kuwa kuna sane |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma kada ku lulluɓe gaskiya da ƙarya, kuma ku ɓõye gaskiya, alhãli kuwa kuna sane |