Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 81 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿بَلَىٰۚ مَن كَسَبَ سَيِّئَةٗ وَأَحَٰطَتۡ بِهِۦ خَطِيٓـَٔتُهُۥ فَأُوْلَٰٓئِكَ أَصۡحَٰبُ ٱلنَّارِۖ هُمۡ فِيهَا خَٰلِدُونَ ﴾
[البَقَرَة: 81]
﴿بلى من كسب سيئة وأحاطت به خطيئته فأولئك أصحاب النار هم فيها﴾ [البَقَرَة: 81]
Abubakar Mahmood Jummi Na'am! Wanda ya yi tsiwur-wurin mugun abu, kuma laifinsa ya kewaye shi, to, waɗannan su ne 'yan Wuta, su a cikinta madawwama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Na'am! Wanda ya yi tsiwur-wurin mugun abu, kuma laifinsa ya kewaye shi, to, waɗannan su ne 'yan Wuta, su a cikinta madawwama ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Na'am! Wanda ya yi tsiwur-wurin mũgun abu, kuma laifinsa ya kẽwaye shi, to, waɗannan su ne 'yan Wuta, sũ a cikinta madawwama ne |