Quran with Hausa translation - Surah Al-Baqarah ayat 96 - البَقَرَة - Page - Juz 1
﴿وَلَتَجِدَنَّهُمۡ أَحۡرَصَ ٱلنَّاسِ عَلَىٰ حَيَوٰةٖ وَمِنَ ٱلَّذِينَ أَشۡرَكُواْۚ يَوَدُّ أَحَدُهُمۡ لَوۡ يُعَمَّرُ أَلۡفَ سَنَةٖ وَمَا هُوَ بِمُزَحۡزِحِهِۦ مِنَ ٱلۡعَذَابِ أَن يُعَمَّرَۗ وَٱللَّهُ بَصِيرُۢ بِمَا يَعۡمَلُونَ ﴾
[البَقَرَة: 96]
﴿ولتجدنهم أحرص الناس على حياة ومن الذين أشركوا يود أحدهم لو يعمر﴾ [البَقَرَة: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma lalle ne, za ka same su mafiya kwaɗayin mutane a kan rayuwa, kuma su ne mafiya kwaɗayin rayuwa daga waɗanda suka yi shirka. ¦ayansu yana son da za a rayar da shi shekara dubu, kuma ba ya zama mai nisantar da shi daga azaba domin an rayar da shi. Kuma Allah, Mai gani ne ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, za ka same su mafiya kwaɗayin mutane a kan rayuwa, kuma su ne mafiya kwaɗayin rayuwa daga waɗanda suka yi shirka. ¦ayansu yana son da za a rayar da shi shekara dubu, kuma ba ya zama mai nisantar da shi daga azaba domin an rayar da shi. Kuma Allah, Mai gani ne ga abin da suke aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma lalle ne, zã ka sãme su mafiya kwaɗayin mutãne a kan rãyuwa, kuma sũ ne mafiya kwaɗayin rãyuwa daga waɗanda suka yi shirka. ¦ayansu yana son dã zã a rãyar da shi shekara dubu, kuma bã ya zama mai nĩsantar da shi daga azãba dõmin an rãyar da shi. Kuma Allah, Mai gani ne ga abin da suke aikatãwa |