Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 100 - طه - Page - Juz 16
﴿مَّنۡ أَعۡرَضَ عَنۡهُ فَإِنَّهُۥ يَحۡمِلُ يَوۡمَ ٱلۡقِيَٰمَةِ وِزۡرًا ﴾
[طه: 100]
﴿من أعرض عنه فإنه يحمل يوم القيامة وزرا﴾ [طه: 100]
Abubakar Mahmood Jummi Wanda ya kau da kai daga gare shi, to, lalle shi, yana ɗaukar wani nauyi a Ranar ¡iyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kau da kai daga gare shi, to, lalle shi, yanaɗaukar wani nauyi a Ranar ¡iyama |
Abubakar Mahmoud Gumi Wanda ya kau da kai daga gare shi, to, lalle shĩ, yanãɗaukar wani nauyi a Rãnar ¡iyãma |