Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 130 - طه - Page - Juz 16
﴿فَٱصۡبِرۡ عَلَىٰ مَا يَقُولُونَ وَسَبِّحۡ بِحَمۡدِ رَبِّكَ قَبۡلَ طُلُوعِ ٱلشَّمۡسِ وَقَبۡلَ غُرُوبِهَاۖ وَمِنۡ ءَانَآيِٕ ٱلَّيۡلِ فَسَبِّحۡ وَأَطۡرَافَ ٱلنَّهَارِ لَعَلَّكَ تَرۡضَىٰ ﴾
[طه: 130]
﴿فاصبر على ما يقولون وسبح بحمد ربك قبل طلوع الشمس وقبل غروبها﴾ [طه: 130]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ka yi haƙuri* a kan abin da suke cewa, kuma ka yi tasbihi da gode wa Ubangijinka a gabanin fitowar rana da gabanin ɓacewarta, kuma daga sa'o'in dare sai ka yi tasbihi da sasannin yini, tsammaninka za ka sami yarda |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ka yi haƙuri a kan abin da suke cewa, kuma ka yi tasbihi da gode wa Ubangijinka a gabanin fitowar rana da gabanin ɓacewarta, kuma daga sa'o'in dare sai ka yi tasbihi da sasannin yini, tsammaninka za ka sami yarda |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ka yi haƙuri a kan abin da suke cẽwa, kuma ka yi tasbĩhi da gõdẽ wa Ubangijinka a gabãnin fitõwar rãnã da gabãnin ɓacẽwarta, kuma daga sã'õ'in dare sai ka yi tasbĩhi da sãsannin yini, tsammãninka zã ka sãmi yarda |