Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 7 - طه - Page - Juz 16
﴿وَإِن تَجۡهَرۡ بِٱلۡقَوۡلِ فَإِنَّهُۥ يَعۡلَمُ ٱلسِّرَّ وَأَخۡفَى ﴾
[طه: 7]
﴿وإن تجهر بالقول فإنه يعلم السر وأخفى﴾ [طه: 7]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma idan ka bayyana da magana, to, lalle Shi, Yana sanin asiri da mafi boyuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ka bayyana da magana, to, lalle Shi, Yana sanin asiri da mafi boyuwa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma idan ka bayyana da magana, to, lalle Shi, Yanã sanin asĩri da mafi bõyuwa |