×

Kuma lalle Nĩ haƙĩƙa Mai gãfara ne ga wanda ya tũba kuma 20:82 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Ta-Ha ⮕ (20:82) ayat 82 in Hausa

20:82 Surah Ta-Ha ayat 82 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 82 - طه - Page - Juz 16

﴿وَإِنِّي لَغَفَّارٞ لِّمَن تَابَ وَءَامَنَ وَعَمِلَ صَٰلِحٗا ثُمَّ ٱهۡتَدَىٰ ﴾
[طه: 82]

Kuma lalle Nĩ haƙĩƙa Mai gãfara ne ga wanda ya tũba kuma ya yi ĩmãni, kuma ya aikata aikin ƙwarai, sa'an nan kuma ya nẽmi shiryuwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: وإني لغفار لمن تاب وآمن وعمل صالحا ثم اهتدى, باللغة الهوسا

﴿وإني لغفار لمن تاب وآمن وعمل صالحا ثم اهتدى﴾ [طه: 82]

Abubakar Mahmood Jummi
Kuma lalle Ni haƙiƙa Mai gafara ne ga wanda ya tuba kuma ya yi imani, kuma ya aikata aikin ƙwarai, sa'an nan kuma ya nemi shiryuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle Ni haƙiƙa Mai gafara ne ga wanda ya tuba kuma ya yi imani, kuma ya aikata aikin ƙwarai, sa'an nan kuma ya nemi shiryuwa
Abubakar Mahmoud Gumi
Kuma lalle Nĩ haƙĩƙa Mai gãfara ne ga wanda ya tũba kuma ya yi ĩmãni, kuma ya aikata aikin ƙwarai, sa'an nan kuma ya nẽmi shiryuwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek