Quran with Hausa translation - Surah Ta-Ha ayat 88 - طه - Page - Juz 16
﴿فَأَخۡرَجَ لَهُمۡ عِجۡلٗا جَسَدٗا لَّهُۥ خُوَارٞ فَقَالُواْ هَٰذَآ إِلَٰهُكُمۡ وَإِلَٰهُ مُوسَىٰ فَنَسِيَ ﴾
[طه: 88]
﴿فأخرج لهم عجلا جسدا له خوار فقالوا هذا إلهكم وإله موسى فنسي﴾ [طه: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Sai ya fitar musu da wani maraƙi, jikin mutane, yana ruri, sa'an nan suka ce: wannan ne gunkinku kuma gunkin Musa, sai ya manta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya fitar musu da wani maraƙi, jikin mutane, yana ruri, sa'an nan suka ce: wannan ne gunkinku kuma gunkin Musa, sai ya manta |
Abubakar Mahmoud Gumi Sai ya fitar musu da wani maraƙi, jikin mutãne, yanã rũri, sa'an nan suka ce: wannan ne gunkinku kuma gunkin Mũsã, sai ya manta |