Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 19 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَلَهُۥ مَن فِي ٱلسَّمَٰوَٰتِ وَٱلۡأَرۡضِۚ وَمَنۡ عِندَهُۥ لَا يَسۡتَكۡبِرُونَ عَنۡ عِبَادَتِهِۦ وَلَا يَسۡتَحۡسِرُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 19]
﴿وله من في السموات والأرض ومن عنده لا يستكبرون عن عبادته ولا﴾ [الأنبيَاء: 19]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma shi ne da mallakar wanda yake a cikin sammai da ƙasa. Kuma waɗanda suke wurin Sa (watau mala'iku), ba su yin girman kai ga ibadar Sa. kuma ba su gajiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shi ne da mallakar wanda yake a cikin sammai da ƙasa. Kuma waɗanda suke wurinSa (watau mala'iku), ba su yin girman kai ga ibadarSa. kuma ba su gajiya |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma shĩ ne da mallakar wanda yake a cikin sammai da ƙasa. Kuma waɗanda suke wurinSa (watau malã'iku), bã su yin girman kai ga ibãdarSa. kuma bã su gajiya |