Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 39 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿لَوۡ يَعۡلَمُ ٱلَّذِينَ كَفَرُواْ حِينَ لَا يَكُفُّونَ عَن وُجُوهِهِمُ ٱلنَّارَ وَلَا عَن ظُهُورِهِمۡ وَلَا هُمۡ يُنصَرُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 39]
﴿لو يعلم الذين كفروا حين لا يكفون عن وجوههم النار ولا عن﴾ [الأنبيَاء: 39]
Abubakar Mahmood Jummi Da waɗanda suka kafirta suna sanin lokacin da ba su kange wuta daga fuskokinsu, kuma haka daga bayayyakinsu, alhali kuwa ba su zama ana taimakon su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Da waɗanda suka kafirta suna sanin lokacin da ba su kange wuta daga fuskokinsu, kuma haka daga bayayyakinsu, alhali kuwa ba su zama ana taimakon su ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Dã waɗanda suka kãfirta sunã sanin lõkacin da bã su kange wuta daga fuskõkinsu, kuma haka daga bãyayyakinsu, alhãli kuwa ba su zama ana taimakon su ba |