Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 6 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿مَآ ءَامَنَتۡ قَبۡلَهُم مِّن قَرۡيَةٍ أَهۡلَكۡنَٰهَآۖ أَفَهُمۡ يُؤۡمِنُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 6]
﴿ما آمنت قبلهم من قرية أهلكناها أفهم يؤمنون﴾ [الأنبيَاء: 6]
Abubakar Mahmood Jummi Wata alƙarya da Muka halaka ta a gabaninsu, ba ta yi imani ba. Shin, to, su, suna yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata alƙarya da Muka halaka ta a gabaninsu, ba ta yi imani ba. Shin, to, su, suna yin imani |
Abubakar Mahmoud Gumi Wata alƙarya da Muka halaka ta a gabãninsu, ba ta yi ĩmãni ba. Shin, to, sũ, sunã yin ĩmãni |