Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 55 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قَالُوٓاْ أَجِئۡتَنَا بِٱلۡحَقِّ أَمۡ أَنتَ مِنَ ٱللَّٰعِبِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 55]
﴿قالوا أجئتنا بالحق أم أنت من اللاعبين﴾ [الأنبيَاء: 55]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Shin ka zo mana da gaskiya ne, Ko kuwa kai kana daga masu wasa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Shin ka zo mana da gaskiya ne, Ko kuwa kai kana daga maSu wasa ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Shin kã zo mana da gaskiya ne, Kõ kuwa kai kanã daga mãSu wãsã ne |