Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 68 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿قَالُواْ حَرِّقُوهُ وَٱنصُرُوٓاْ ءَالِهَتَكُمۡ إِن كُنتُمۡ فَٰعِلِينَ ﴾
[الأنبيَاء: 68]
﴿قالوا حرقوه وانصروا آلهتكم إن كنتم فاعلين﴾ [الأنبيَاء: 68]
Abubakar Mahmood Jummi Suka ce: "Ku ƙone shi kuma ku taimaki gumakanku, idan kun kasance masu aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ku ƙone shi kuma ku taimaki gumakanku, idan kun kasance masu aikatawa |
Abubakar Mahmoud Gumi Suka ce: "Ku ƙõne shi kuma ku taimaki gumãkanku, idan kun kasance mãsu aikatãwa |