Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 94 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿فَمَن يَعۡمَلۡ مِنَ ٱلصَّٰلِحَٰتِ وَهُوَ مُؤۡمِنٞ فَلَا كُفۡرَانَ لِسَعۡيِهِۦ وَإِنَّا لَهُۥ كَٰتِبُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 94]
﴿فمن يعمل من الصالحات وهو مؤمن فلا كفران لسعيه وإنا له كاتبون﴾ [الأنبيَاء: 94]
Abubakar Mahmood Jummi Domin wanda ya aikata daga ayyukan kwarai alhali kuwa yana mai imani, to, babu musu ga aikinsa, kuma Mu Masu rubutawa gare shi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin wanda ya aikata daga ayyukan kwarai alhali kuwa yana mai imani, to, babu musu ga aikinsa, kuma Mu Masu rubutawa gare shi ne |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin wanda ya aikata daga ayyukan kwarai alhãli kuwa yanã mai ĩmãni, to, bãbu musu ga aikinsa, kuma Mu Mãsu rubũtãwa gare shi ne |