Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 95 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿وَحَرَٰمٌ عَلَىٰ قَرۡيَةٍ أَهۡلَكۡنَٰهَآ أَنَّهُمۡ لَا يَرۡجِعُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 95]
﴿وحرام على قرية أهلكناها أنهم لا يرجعون﴾ [الأنبيَاء: 95]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma hananne ne a kan wata alƙarya da Muka halakar cewa lalle su, ba su komowa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma hananne ne a kan wata alƙarya da Muka halakar cewa lalle su, ba su komowa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma hananne ne a kan wata alƙarya da Muka halakar cẽwa lalle sũ, bã su kõmõwa |