Quran with Hausa translation - Surah Al-Anbiya’ ayat 96 - الأنبيَاء - Page - Juz 17
﴿حَتَّىٰٓ إِذَا فُتِحَتۡ يَأۡجُوجُ وَمَأۡجُوجُ وَهُم مِّن كُلِّ حَدَبٖ يَنسِلُونَ ﴾
[الأنبيَاء: 96]
﴿حتى إذا فتحت يأجوج ومأجوج وهم من كل حدب ينسلون﴾ [الأنبيَاء: 96]
Abubakar Mahmood Jummi Har sa'ad da aka bude Yajuju da Majuju alhali kuwa suna gaggawa daga kowane tudun ƙasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Har sa'ad da aka bude Yajuju da Majuju alhali kuwa suna gaggawa daga kowane tudun ƙasa |
Abubakar Mahmoud Gumi Har sa'ad da aka bũde Yãjũju da Mãjũju alhãli kuwa sunã gaggãwa daga kõwane tudun ƙasa |