Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 46 - الحج - Page - Juz 17
﴿أَفَلَمۡ يَسِيرُواْ فِي ٱلۡأَرۡضِ فَتَكُونَ لَهُمۡ قُلُوبٞ يَعۡقِلُونَ بِهَآ أَوۡ ءَاذَانٞ يَسۡمَعُونَ بِهَاۖ فَإِنَّهَا لَا تَعۡمَى ٱلۡأَبۡصَٰرُ وَلَٰكِن تَعۡمَى ٱلۡقُلُوبُ ٱلَّتِي فِي ٱلصُّدُورِ ﴾
[الحج: 46]
﴿أفلم يسيروا في الأرض فتكون لهم قلوب يعقلون بها أو آذان يسمعون﴾ [الحج: 46]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, to, ba su yi tafiya ba a cikin ƙasa domin zukata waɗanda za su yi hankali da su da kunnuwa da za su yi saurare da su su kasance a gare su? Domin lalle ne idanun ba su makanta, amma zukata waɗanda ke a cikin ƙiraza su ke makanta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, to, ba su yi tafiya ba a cikin ƙasa domin zukata waɗanda za su yi hankali da su da kunnuwa da za su yi saurare da su su kasance a gare su? Domin lalle ne idanun ba su makanta, amma zukata waɗanda ke a cikin ƙiraza su ke makanta |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, to, ba su yi tafiya ba a cikin ƙasa dõmin zukãta waɗanda zã su yi hankali da su da kunnuwa da za su yi saurãre da su su kasance a gare su? Dõmin lalle ne idãnun ba su makanta, amma zukãta waɗanda ke a cikin ƙirãza sũ ke makanta |