Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 56 - الحج - Page - Juz 17
﴿ٱلۡمُلۡكُ يَوۡمَئِذٖ لِّلَّهِ يَحۡكُمُ بَيۡنَهُمۡۚ فَٱلَّذِينَ ءَامَنُواْ وَعَمِلُواْ ٱلصَّٰلِحَٰتِ فِي جَنَّٰتِ ٱلنَّعِيمِ ﴾
[الحج: 56]
﴿الملك يومئذ لله يحكم بينهم فالذين آمنوا وعملوا الصالحات في جنات النعيم﴾ [الحج: 56]
Abubakar Mahmood Jummi Mulki a ranar nan ga Allah yake, Yana hukunci a tsakaninsu. To, waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna a cikin gidajen Aljannar ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Mulki a ranar nan ga Allah yake, Yana hukunci a tsakaninsu. To, waɗanda suka yi imani, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, suna a cikin gidajen Aljannar ni'ima |
Abubakar Mahmoud Gumi Mulki a rãnar nan ga Allah yake, Yanã hukunci a tsakãninsu. To, waɗanda suka yi ĩmãni, kuma suka aikata ayyukan ƙwarai, sunã a cikin gidãjen Aljannar ni'ima |