Quran with Hausa translation - Surah Al-hajj ayat 73 - الحج - Page - Juz 17
﴿يَٰٓأَيُّهَا ٱلنَّاسُ ضُرِبَ مَثَلٞ فَٱسۡتَمِعُواْ لَهُۥٓۚ إِنَّ ٱلَّذِينَ تَدۡعُونَ مِن دُونِ ٱللَّهِ لَن يَخۡلُقُواْ ذُبَابٗا وَلَوِ ٱجۡتَمَعُواْ لَهُۥۖ وَإِن يَسۡلُبۡهُمُ ٱلذُّبَابُ شَيۡـٔٗا لَّا يَسۡتَنقِذُوهُ مِنۡهُۚ ضَعُفَ ٱلطَّالِبُ وَٱلۡمَطۡلُوبُ ﴾
[الحج: 73]
﴿ياأيها الناس ضرب مثل فاستمعوا له إن الذين تدعون من دون الله﴾ [الحج: 73]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ku mutane! An buga wani misali, sai ku saurara zuwa gare shi. Lalle ne waɗanda kuke kira baicin Allah, ba za su halitta ƙuda ba, ko da sun taru gare shi, kuma idan ƙudan ya ƙwace musu wani abu, ba za su kuɓutar da shi ba daga gare shi. Mai nema da wanda ake neman gare shi sun raunana |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutane! An buga wani misali, sai ku saurara zuwa gare shi. Lalle ne waɗanda kuke kira baicin Allah, ba za su halitta ƙuda ba, ko da sun taru gare shi, kuma idan ƙudan ya ƙwace musu wani abu, ba za su kuɓutar da shi ba daga gare shi. Mai nema da wanda ake neman gare shi sun raunana |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ku mutãne! An buga wani misãli, sai ku saurãra zuwa gare shi. Lalle ne waɗanda kuke kira baicin Allah, bã zã su halitta ƙudã ba, kõ da sun tãru gare shi, kuma idan ƙudãn ya ƙwãce musu wani abu, bã zã su kuɓutar da shi ba daga gare shi. Mai nẽma da wanda ake nẽman gare shi sun raunana |