Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 115 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿أَفَحَسِبۡتُمۡ أَنَّمَا خَلَقۡنَٰكُمۡ عَبَثٗا وَأَنَّكُمۡ إِلَيۡنَا لَا تُرۡجَعُونَ ﴾
[المؤمنُون: 115]
﴿أفحسبتم أنما خلقناكم عبثا وأنكم إلينا لا ترجعون﴾ [المؤمنُون: 115]
Abubakar Mahmood Jummi Shin, to, kun yi zaton cewa Mun halitta ku ne da wasa kuma lalle ku, zuwa gare Mu, ba za ku komo ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, to, kun yi zaton cewa Mun halitta ku ne da wasa kuma lalle ku, zuwa gare Mu, ba za ku komo ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Shin, to, kun yi zaton cẽwa Mun halitta ku ne da wãsa kuma lalle ku, zuwa gare Mu, bã zã ku kõmo ba |