Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 114 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿قَٰلَ إِن لَّبِثۡتُمۡ إِلَّا قَلِيلٗاۖ لَّوۡ أَنَّكُمۡ كُنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[المؤمنُون: 114]
﴿قال إن لبثتم إلا قليلا لو أنكم كنتم تعلمون﴾ [المؤمنُون: 114]
Abubakar Mahmood Jummi Ya ce: "Ba ku zauna ba face kaɗan, da dai kun kasance kuna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ba ku zauna ba face kaɗan, da dai kun kasance kuna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ya ce: "Ba ku zauna ba fãce kaɗan, dã dai kun kasance kunã sani |