Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 89 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿سَيَقُولُونَ لِلَّهِۚ قُلۡ فَأَنَّىٰ تُسۡحَرُونَ ﴾
[المؤمنُون: 89]
﴿سيقولون لله قل فأنى تسحرون﴾ [المؤمنُون: 89]
Abubakar Mahmood Jummi Za su ce: "Ga Allah yake." Ka ce: "To, yaya ake sihirce ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Za su ce: "Ga Allah yake." Ka ce: "To, yaya ake sihirce ku |
Abubakar Mahmoud Gumi Zã su ce: "Ga Allah yake." Ka ce: "To, yãya ake sihirce ku |