Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 88 - المؤمنُون - Page - Juz 18
﴿قُلۡ مَنۢ بِيَدِهِۦ مَلَكُوتُ كُلِّ شَيۡءٖ وَهُوَ يُجِيرُ وَلَا يُجَارُ عَلَيۡهِ إِن كُنتُمۡ تَعۡلَمُونَ ﴾
[المؤمنُون: 88]
﴿قل من بيده ملكوت كل شيء وهو يجير ولا يجار عليه إن﴾ [المؤمنُون: 88]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Wane ne ga hannunsa mallakar kowane abu take alhali kuwa shi yana tsarewar wani, kuma ba a tsare kowa daga gare shi, idan kun kasance kuna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wane ne ga hannunsa mallakar kowane abu take alhali kuwa shi yana tsarewar wani, kuma ba a tsare kowa daga gare shi, idan kun kasance kuna sani |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Wãne ne ga hannunsa mallakar kõwane abu take alhãli kuwa shi yanã tsarẽwar wani, kuma ba a tsare kõwa daga gare shi, idan kun kasance kunã sani |