×

Allah bai riƙi wani abin haihuwa ba, kuma bãbu wani abin bautãwa 23:91 Hausa translation

Quran infoHausaSurah Al-Mu’minun ⮕ (23:91) ayat 91 in Hausa

23:91 Surah Al-Mu’minun ayat 91 in Hausa (الهوسا)

Quran with Hausa translation - Surah Al-Mu’minun ayat 91 - المؤمنُون - Page - Juz 18

﴿مَا ٱتَّخَذَ ٱللَّهُ مِن وَلَدٖ وَمَا كَانَ مَعَهُۥ مِنۡ إِلَٰهٍۚ إِذٗا لَّذَهَبَ كُلُّ إِلَٰهِۭ بِمَا خَلَقَ وَلَعَلَا بَعۡضُهُمۡ عَلَىٰ بَعۡضٖۚ سُبۡحَٰنَ ٱللَّهِ عَمَّا يَصِفُونَ ﴾
[المؤمنُون: 91]

Allah bai riƙi wani abin haihuwa ba, kuma bãbu wani abin bautãwa tãre da Shi. Idan haka ne (akwai abin bautawa tare da Shi), lalle ne dã kõwane abin bautawar ya tafi da abin da ya halitta, kuma lalle ne, dã waɗansu sun rinjãya a kan waɗansu, tsarki ya tabbata ga Allah, daga abin da suke siffantãwa

❮ Previous Next ❯

ترجمة: ما اتخذ الله من ولد وما كان معه من إله إذا لذهب, باللغة الهوسا

﴿ما اتخذ الله من ولد وما كان معه من إله إذا لذهب﴾ [المؤمنُون: 91]

Abubakar Mahmood Jummi
Allah bai riƙi wani abin haihuwa ba, kuma babu wani abin bautawa tare da Shi. Idan haka ne (akwai abin bautawa tare da Shi), lalle ne da kowane abin bautawar ya tafi da abin da ya halitta, kuma lalle ne, da waɗansu sun rinjaya a kan waɗansu, tsarki ya tabbata ga Allah, daga abin da suke siffantawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah bai riƙi wani abin haihuwa ba, kuma babu wani abin bautawa tare da Shi. Idan haka ne (akwai abin bautawa tare da Shi), lalle ne da kowane abin bautawar ya tafi da abin da ya halitta, kuma lalle ne, da waɗansu sun rinjaya a kan waɗansu, tsarki ya tabbata ga Allah, daga abin da suke siffantawa
Abubakar Mahmoud Gumi
Allah bai riƙi wani abin haihuwa ba, kuma bãbu wani abin bautãwa tãre da Shi. Idan haka ne (akwai abin bautawa tare da Shi), lalle ne dã kõwane abin bautawar ya tafi da abin da ya halitta, kuma lalle ne, dã waɗansu sun rinjãya a kan waɗansu, tsarki ya tabbata ga Allah, daga abin da suke siffantãwa
❮ Previous Next ❯

Verse in more languages

Transliteration Bangla Bosnian German English Persian French Hindi Indonesian Kazakh Dutch Russian Spanish Turkish Urdu Uzbek