Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 13 - النور - Page - Juz 18
﴿لَّوۡلَا جَآءُو عَلَيۡهِ بِأَرۡبَعَةِ شُهَدَآءَۚ فَإِذۡ لَمۡ يَأۡتُواْ بِٱلشُّهَدَآءِ فَأُوْلَٰٓئِكَ عِندَ ٱللَّهِ هُمُ ٱلۡكَٰذِبُونَ ﴾
[النور: 13]
﴿لولا جاءوا عليه بأربعة شهداء فإذ لم يأتوا بالشهداء فأولئك عند الله﴾ [النور: 13]
Abubakar Mahmood Jummi Don me ba su zo da shaidu huɗu a kansa ba? To idan ba su kawo shaidun nan ba to, waɗannan, a wurin Allah, su ne maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Don me ba su zo da shaidu huɗu a kansa ba? To idan ba su kawo shaidun nan ba to, waɗannan, a wurin Allah, su ne maƙaryata |
Abubakar Mahmoud Gumi Don me ba su zo da shaidu huɗu a kansa ba? To idan ba su kãwo shaidun nan ba to, waɗannan, a wurin Allah, sũ ne maƙaryata |