Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 14 - النور - Page - Juz 18
﴿وَلَوۡلَا فَضۡلُ ٱللَّهِ عَلَيۡكُمۡ وَرَحۡمَتُهُۥ فِي ٱلدُّنۡيَا وَٱلۡأٓخِرَةِ لَمَسَّكُمۡ فِي مَآ أَفَضۡتُمۡ فِيهِ عَذَابٌ عَظِيمٌ ﴾
[النور: 14]
﴿ولولا فضل الله عليكم ورحمته في الدنيا والآخرة لمسكم في ما أفضتم﴾ [النور: 14]
Abubakar Mahmood Jummi Kuma ba domin falalar Allah ba a kanku da rahamarSa a cikin duniya da Lahira. Lalle ne, da azaba mai girma ta shafe ku a cikin abin da kuka kutsa da magana a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma ba domin falalar Allah ba a kanku da rahamarSa a cikin duniya da Lahira. Lalle ne, da azaba mai girma ta shafe ku a cikin abin da kuka kutsa da magana a cikinsa |
Abubakar Mahmoud Gumi Kuma bã dõmin falalar Allah ba a kanku da rahamarSa a cikin dũniya da Lãhira. Lalle ne, dã azãba mai girma ta shãfe ku a cikin abin da kuka kũtsa da magana a cikinsa |