Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 12 - النور - Page - Juz 18
﴿لَّوۡلَآ إِذۡ سَمِعۡتُمُوهُ ظَنَّ ٱلۡمُؤۡمِنُونَ وَٱلۡمُؤۡمِنَٰتُ بِأَنفُسِهِمۡ خَيۡرٗا وَقَالُواْ هَٰذَآ إِفۡكٞ مُّبِينٞ ﴾
[النور: 12]
﴿لولا إذ سمعتموه ظن المؤمنون والمؤمنات بأنفسهم خيرا وقالوا هذا إفك مبين﴾ [النور: 12]
Abubakar Mahmood Jummi Don me a lokacin da kuka ji shi muminai maza da muminai mata ba su yi zaton alheri game da kansu ba kuma su ce: "Wannan ƙiren ƙarya ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Don me a lokacin da kuka ji shi muminai maza da muminai mata ba su yi zaton alheri game da kansu ba kuma su ce: "Wannan ƙiren ƙarya ne bayyananne |
Abubakar Mahmoud Gumi Don me a lõkacin da kuka ji shi mũminai maza da mũminai mãta ba su yi zaton alhẽri game da kansu ba kuma su ce: "Wannan ƙiren ƙarya ne bayyananne |