Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 15 - النور - Page - Juz 18
﴿إِذۡ تَلَقَّوۡنَهُۥ بِأَلۡسِنَتِكُمۡ وَتَقُولُونَ بِأَفۡوَاهِكُم مَّا لَيۡسَ لَكُم بِهِۦ عِلۡمٞ وَتَحۡسَبُونَهُۥ هَيِّنٗا وَهُوَ عِندَ ٱللَّهِ عَظِيمٞ ﴾
[النور: 15]
﴿إذ تلقونه بألسنتكم وتقولون بأفواهكم ما ليس لكم به علم وتحسبونه هينا﴾ [النور: 15]
Abubakar Mahmood Jummi A lokacin da kuke marabarsa da harsunanku kuma kuna cewa da bakunanku abin da ba ku da wani ilmi game da shi, kuma kuna zaton sa mai sauƙi alhali kuwa, shi a wurin Allah, babba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi A lokacin da kuke marabarsa da harsunanku kuma kuna cewa da bakunanku abin da ba ku da wani ilmi game da shi, kuma kuna zaton sa mai sauƙi alhali kuwa, shi a wurin Allah, babba ne |
Abubakar Mahmoud Gumi A lõkacin da kuke marãbarsa da harsunanku kuma kunã cẽwa da bakunanku abin da bã ku da wani ilmi game da shi, kuma kunã zaton sa mai sauƙi alhãli kuwa, shi a wurin Allah, babba ne |