Quran with Hausa translation - Surah An-Nur ayat 38 - النور - Page - Juz 18
﴿لِيَجۡزِيَهُمُ ٱللَّهُ أَحۡسَنَ مَا عَمِلُواْ وَيَزِيدَهُم مِّن فَضۡلِهِۦۗ وَٱللَّهُ يَرۡزُقُ مَن يَشَآءُ بِغَيۡرِ حِسَابٖ ﴾
[النور: 38]
﴿ليجزيهم الله أحسن ما عملوا ويزيدهم من فضله والله يرزق من يشاء﴾ [النور: 38]
Abubakar Mahmood Jummi Domin Allah Ya saka musu da mafi kyaun abin da suka aikata, kuma Ya ƙara musu daga falalarsa. Kuma Allah Yana azurta wanda Yake so, ba da lissafi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Domin Allah Ya saka musu da mafi kyaun abin da suka aikata, kuma Ya ƙara musu daga falalarsa. Kuma Allah Yana azurta wanda Yake so, ba da lissafi ba |
Abubakar Mahmoud Gumi Dõmin Allah Ya sãka musu da mafi kyaun abin da suka aikata, kuma Ya ƙãra musu daga falalarsa. Kuma Allah Yanã azurta wanda Yake so, bã da lissafi ba |