Quran with Hausa translation - Surah Al-Furqan ayat 15 - الفُرقَان - Page - Juz 18
﴿قُلۡ أَذَٰلِكَ خَيۡرٌ أَمۡ جَنَّةُ ٱلۡخُلۡدِ ٱلَّتِي وُعِدَ ٱلۡمُتَّقُونَۚ كَانَتۡ لَهُمۡ جَزَآءٗ وَمَصِيرٗا ﴾
[الفُرقَان: 15]
﴿قل أذلك خير أم جنة الخلد التي وعد المتقون كانت لهم جزاء﴾ [الفُرقَان: 15]
Abubakar Mahmood Jummi Ka ce: "Shin, wancan ne mafi alheri, ko kuwa Aljannar dawwama wadda aka yi wa'adi ga masu taƙawa? Ta zama, a gare su, sakamako da makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, wancan ne mafi alheri, ko kuwa Aljannar dawwama wadda aka yi wa'adi ga masu taƙawa? Ta zama, a gare su, sakamako da makoma |
Abubakar Mahmoud Gumi Ka ce: "Shin, wancan ne mafi alhẽri, kõ kuwa Aljannar dawwama wadda aka yi wa'adi ga mãsu taƙawa? Tã zama, a gare su, sakamako da makõma |